Wata mata ta kai karar mijin ta kungiyar kare hakkin Dan adam domin neman hakkin ta akan daina daukar nauyin da ya yi bayan ya kara...
‘Yan kasuwar Sabon Gari ‘Yan Kaji da ke jihar Kano sun koka akan yadda su ka yi zargin gwamnatin Kano za a tashe su daga wajen...
Jami’ar Yusuf Maitama Sule za ta fito da sabon tsarin saukakawa dalibai zirga-zirga yayin daukar darussa a tsakanin sabuwar jami’ar da kuma tsohuwa. Shugaban jami’ar Farfesa...
Hadadiyar kungiyar masu shirya fina-finai ta kasa MOPPAN, ta kori jarumar fina-finan Hausa, Rahma Sadau daga cikin harkar fina-finan Hausa sakamakon wani hoton ta da ya...
Jarumar masana’antar fina-finai Hausa, Rahma Sadau, ta fito fili ta bayar da hakuri dangane da abun da ya faru da hoton ta na shafin sada zumuntar...
Jaruma Rahama Sadau ta ce ita ba da yawun ta a ka rinka kalaman batancin da wasu su ka rinka ya dawa a shafukan su na...
Hadaddiyar kungiyar shirya fina-finan Hausa ta kasa wato MOPPAN ba ta dawo da jaruma Rahama Sadau ba, tun bayan korar ta da kungiyar ta yi mata...
Sabon shugaban kwalejin kimiyya da fasaha a jihar Kano Dr Kabiru Bello Dungurawa ya ce, zai bayar da dama domin ma’aikata su karo karatu da kuma...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wasu daga cikin ‘yan daban da ake zargin sun sari wani mutum mai suna Datti Umar a layin ‘yan...
Guda daga cikin ma su bayar da umarni a masana’antar Kannywood, Aminu S Bono, ya ce, abinda Rahma Sadau ta yi na wallafa hotunan da suka...