Lauyan Malam Ibrahim Shekarau da Aminu Bashir Wali da kuma Mansur Ahmad, Barista Abdul Adamu Fagge, ya ce sun nemi kotu ta sallame su saboda shaidun...
Babban Kwamandan hukumar Hisba a jihar Kano Sheikh Harun Ibni Sina ya bukaci al’umma da su rinka kawo ziyara hukumar Hisba domin ganin yadda a ke...
Gidauniyar Empathy mai tausayawa da tallafawa al’umma da ke jihar Kano ta ce, duk mutumin da ya amsa sunan sa musulmi ya kuma sanya hannu domin...
Masanin kimiyyar siyasa da ke Jami’ar Bayero a jihar Kano Farfesa Kamilu Sani Fagge ya ce, mulkin dimukaradiyya a yankin Afrika bai yi tasirin da za...
Limamin masallacin Juma‘a na Usman Bin Affan dake Gadon Kaya Sheikh Ali Yunus ya ce, rashin ilimin zamantakewar aure da rashin kai zuciya nesa a ma’aurata...
Wata mata mai sayar da abinci a jihar Kano, wadda jarin ta ya karye saboda halin matsin rayuwa da ake ciki, ta kai ‘yar aikin ta...
Shugaban kasuwar Kantin Kwari, Alhaji Sagir Wada Sharif, ya bukaci ‘yan kasuwar Kantin Kwari su bayar da hadin kai da goyan baya, domin gudanar da ayyukan...
Kotun majistret mai lamba 36, karkashin mai shari’a Umma Kurawa, ta ci gaba da sauraron sharfi’ar Amina Yakubu mazauniyar karamar hukumar Dambatta wadda a ke zargi...
Shugaban kungiyar da ke rajin taimakawa matasan jihar Kano domin shiga aikin damara, Potential Recruit Kano, El-Jamil Danbatta ya ce, kungiyar su a bana ta tallafa...
Shugaban kungiyar kare hakkin dan Adam da jin kai ta kasa, Human Right Foundation of Nigeria, Alhaji Muhammad Bello Abdullahi Gadon Kaya ya ce, za su...