Kungiyar manoma masu sarrafa masara da kasuwanci ta kasa ta bayyana jin dadin ta a kan tallafin da gwamnatin tarayya karkashin babban bankin sa ya basu...
Majalisar dokokin jihar Kano ta kafa kwamitin da zai duba dalilin da ya sa yara suke faduwa jarabawar Kwalafayin, (Qualifying). Kafa kwamitin na mutane takwas ya...
‘Yan kungiyar Bijilante sun yi nasarar kashe wasu ‘yan bindiga biyu a kauyen ‘Yantara da ke karamar hukumar Danmusa a jihar Katsina bayan da suka kai...
Ma’aikatan wani Kamfanin Tabarma da ke unguwar Sharada a jihar Kano sun gudanar da zanga-zangar lumana a kan rashin karin albashi da rashin damuwa da lafiyar...
Direbobin motar da ke tashar gyadi-gyadi wadanda a ka yi zargin sun yi yunkurin kona motar jami’an KAROTA lokacin da su ka je tashin tashar motar...
Babban Kwamandan hukumar Hisba Sheikh Harun Ibni Sina ya ce, za su ci gaba bibiyar yadda masu maganin gargajiya ke tallar magani a kasuwanni, domin hana...
Bayan gudanar da bincike a kan korafin iyalan wani magidanci ma’aikacin wani kamfanin Katifa a jihar Kano a kan rashin gamsuwa da su ka yi na...
Kungiyar kula da mabakartu da ke unguwar Sani Mainagge a karamar hukumar Gwale tayi kira ga masu wadata su kawo tallafi domin gyaran makabartar unguwar Sani...
Majalisar dokokin jihar Kano ta koma bakin aiki bayan da ta shafe tsawon wata biyu ta na hutu, wanda ta tafi ranar 22 ga watan Yuli...
Sarkin al’ummar Hausawa na Afrika Alhaji Abdulkadir Labaran Koguna wanda ya ce, sun karrama Freedom Radiyo da Dala FM saboda gudunmawar da tashoshin su ka bayar...