Gwamnatin jihar Kano ta bukaci al’ummar da ke zirga-zirga a yankin kasuwar Kantin Kwari da su baiwa masu gudanar da aikin gada a wajen hadin kai...
Al’ummar da ke gudanar da kasuwanci a kusa da Toll Gate da ke kan titin zuwa Zaria, sun bayyana jin dadin su a kan yadda gwamnatin...
Tsohon shugaban majalisar wakilai Yakubu Dogara ya fice daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC. Shugaban kwamitin riko na jam’iyyar APC, kuma gwamnan jihar Yobe Mai Mala...
Jam’iyyar PDP a jihar Kano ta yi nasarar karbar kujerar dan majalisar dokoki mai wakiltar karamar hukumar Rogo, Magaji Dahiru Zarewa na jam’iyyar APC, wanda Jibrin...
Shugaban gamayyar kungiyoyin ‘Yan Tebura a kasuwar Kantin Kwari, Muniru Yunusa Dandago, ya shawarci manyan attajiran kasuwar, da su daina mamaye wurare su na tura masu...
Limamin masallacin juma’a na margayi Musa Dan jalo da ke karamar hukumar Gezawa Shaikh Abdullahi Muhammad ‘Yankaba ya ce, Da matasan matan yanzu za su yi...
Ma’aikatar yada labarai ta jihar Kano ta ce, za ta bai wa sabon babban Mataimakin Gwamna kan yada labarai Shehu Isah Direba, duk wani hadin Kai...
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya sanya hannu a kan kasafin kudin da a ka yi wa gyara sakamakon kalubalen da a ka fuskanta...
Masanin tattalin arziki kuma tsohon kwamishinan kudi na jihar Kano Farfesa Isah Dandago ya ce, bashin da Babban bankin kasa CBN zai baiwa kananan ‘yan kasuwa...
Kwamitin shugaban kasa da ke binciken dakataccen shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC karkashin jagorancin tsohon shugaban kotun daukaka kara mai shari’a...