Majalisar zartaswa ta kasa ta amincewa hukumar yaki da fasakwauri ta kasa kwastam da ta kashe naira biliyan dari biyu da tamanin da uku da miliyan...
Hukumar hana fasa kwauri ta kasa, Kwastam ta dakatar da wasu jami’an ta biyu, sakamakon kin biyayya ga dokokin hukumar. Hakan na cikin sanarwar da jami’in...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi Alla wadai da kisan da ‘yan bindiga suka yiwa wasu ma’aikatan bada agaji a jihar Borno tare da yin garkuwa...
Wata kungiya a nan Kano mai suna mu hadu mu gyara, ta bayyana damuwarta kan yadda a ke cakuda masu manya da kananan laifi a wuri...
Gidan telebijin na kasa NTA wutar lantarki mai karfin gaske ta kone ofisoshi 28, da muhimman takardu, da misalin karfe goma sha daya na dare. Wannan...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta ce, ta kama wadanda ta ke zargin aikata laifuka daban-daban ciki har da masu yin garkuwa da mutane da masu...
Wani mutum da ya kira kan sa dan kishin Nijeriya a jihar Kano ya ce, kishin kasa ne ya sanya shi ankarar da hukumar Custom yadda...
Wani malamin addinin musulunci a jihar Kano Malam Aminu Kidir ya ce, al’ummar da Allah ya basu damar yin layya to su taimakawa mabukata, maimakon su...
Kungiyar shugabannin kafafen yada labarai ta Arewa wato Northern Media Forum, ta bayyana rasuwar marigayi Alhaji Isma’ila Isa Funtua a matsayin babban rashi a kasar nan...
Kungiyar da ke bibiyar kasafin kudi da aiwatar da shi ta PMP ta horas da ‘yan jaridu da kungiyoyin fararen hula a jihar Jigawa kan yadda...