Wani mutum mai suna Malam Nura Sani wanda ya kwashe fiye da shekaru 15 ya na yanka naman rakumi ya ce, idan har mutum ya san...
Shelkwatar hukumar Hisba da ke Sharada ta ce a baya sun fuskanci matsalolin biyan albashi ga ma’aikatan da basa zuwa aiki ko kuma ba sunayen su...
Wani yaro dan shekaru 6, mai suna Ammar Nafi’u, a na zargin ya fada kududdufi a unguwar Gidan kuka da ke Dorayi Karama a karamar Hukumar...
Kotun shari’ar musulunci da ke zaman ta a filin Hockey karkashin mai shari’a Aminu Muhammad Kani a yau Laraba ta cika da tarin mata wadanda su...
Majalisar zartaswar jihar Kano ta amince da soke dukkan bukukuwan Sallah da a ka saba yi na babbar sallah a kokarin ta na tabbatar da samun...
Dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Takai, Musa Ali Kachako ya gabatar da kudurin gyaran makarantar kimiyya da fasaha da ke karamar hukumar Takai. Hon. Musa...
Dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Karaye Nasiru Abdullahi Dutsen Amare, ya gabatar da kudirin yin hanya a yankin Karaye, hayanyoyin sun shafi yankunan kwanar Kafi...
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da bukatar gwamnatin jihar Kano kan mikawa zauren majalisar dattawa bukatar yarjejeniyar da ke tsakanin gwamnatin jihar Kano da kasar...
Babbar kotun jiha da ke zaman ta a unguwar Bompai karkashin mai shari’a Aisha Ya’u ta ci gaba da sauraran shari’ar da wani matashi Jamilu Shehu...
Shugaban kungiyar ‘yan Tagwaye ta kasa da ke jihar Kano ‘yan Tagwaye Forum, Injiniya Hassan Ahmad ya ce, kungiyar mu ta na kokarin bai wa tagwayen...