Majalisar wakilai ta gayyaci ministan kula da yankin NIGER Delta Sanata Godswill Akpabio da ya gurfana gaban kwamitin ta mai kula da yankin na Niger Delta...
Shugaban kungiyar manoman shinkafa ta kasa RIFAN reshen jihar Kano Alhaji Abubakar Haruna Aliyu ya ce, kungiyar ta dakatar da shirin bada rance ga manoma na...
Cibiyar dakile yaduwar cuttutuka ta kasa NCDC ta ce, an samu karin masu dauke da cutar Corona a fadin kasar nan guda 595, yayin da mutane...
Sarkin Gusau a jihar Zamfara Alhaji Ibrahim Bello ya ce, wasu daga cikin ‘yan jihar su na taimaka wa ‘yan bindiga da masu garkuwa da mutane...
Shugaban kasar Nijeriya, Muhammadu Buhari ya gargadi ministocin kasar da gwamnoni da su rinka girmama umarnin da majalisun dokokin kasar ke bayar wa a ko wanne...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Jigawa ta samu nasarar damke wasu matasa biyu da a ke zargi da yin damfara a banki. Matasan a na zargin su...
Karamin ministan harkokin sufurin jiragen saman kasar nan Hadi Sirika ya ce, gwamantin tarayya za ta duba yiwuwar bude sauran filayen jiragen sama guda hudu da...
Wani matashi da ya kware wajen satar babura, a jihar Jigawa ya shiga hannun rundunar ‘yan jihar, a daidai lokacin da ya ke shan jibga a...
Shalkwatar tsaro ta kasa ta ce, dakarun Operation Sanity na Rundunar sojojin kasar nan sun samu nasarar kashe ‘yan bindiga guda shida a jihar Zamfara. Mukaddashin...
Kungiyar shirin lafiya ta jihar Jigawa da ke aiki da tallafin hukumar raya kasashe ta Birtaniya DFID ta gudanar da horo ga ‘yan jaridar Jihar kan...