Al’ummar garin Haye dake yankin ‘Yan Kaba a jihar Kano, sun wayi gari da ganin gawar wani jariri sabuwar haihuwa kudindine cikin siket din atamfa. Jaririn...
A kokarin su na tallafawa al’ummar jihar Kano, yanzu haka wasu kamfanonin wannan jiha sun bada tallafi domin ragewa al’umma radadin rayuwa. Cikin wata sanarwa mai...
Gwamnatin tarayya ta ce zata raba tallafin Naira Dubu Ashirin-Ashirin ga mutane dubu 84 a kananan hukumomi 15 dake jihar Kano. Cikin wata sanarwa mai dauke...
Shuagaban daraktoci na Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano, Abdullahi Sale Pakistan ya bukaci al’ummar jihar nan dasu kwantar da hankalinsu kan umarin da kasar...
Wani mutum da aka yi zargin ya kira kansa da Malami kuma Shehi, an yi zargin ya rabo wasu tarin mata daga kauyukansu suka tare a...
Ana zargin wani mutum yayi gaban kansa, ya fitar da sanarwa cewar, an rufe gidajen siyar da abinci baki daya a jihar Kano saboda cutar Coronavirus....
Malaman makarantun islamiyya sun yi korafin ana nuna masu banbanci tsakaninsu da sauran malaman makarantu na gwamnati. Shugaban kungiyar hadakan malaman makarantun isalamiyya da tsangayu a...
Limamin masallacin Juma’a na Abdullahi Bin Mas’ud dake unguwar ‘yan Azara Kabuga, Malam Abubakar Shu’aibu Abubakar Dorayi, ya ce mutane su koma ga Allah tare da...
Limamin masallacin juma’a na Gadon Kaya Dakta Abdallah Usman Umar, ya ce ba daidai bane abin da wasu al’umma ke furtawa abakunan su na burin cuta...
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ce sakamakon gwajin cutar da aka yi masa da mai dakinsa Hafsat Ganduje ya nuna cewa basa dauke da...