Shugaban kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano NBA, Barista Abdul Adamu Fagge, ya bayyana cewa, a shirye kungiyar su take wajen taimakwa al’umma marasa karfi...
Sakataren kungiyar jami’an lafiya ta kasa Jamilu Muhammad ya ce, wanke hannu akai-akai na daya daga cikin matakan kariya daga kamuwa da cututtuka. Jamilu Muhammad ya...
Wani malamin addinin musulunci dake unguwar Gidan Maza a karamar hukumar birni Malam Bashir Abubakar Adali, ya bukaci masu aikin gini dasu kauracewa shiga hakkin hanya...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce ta gano maganin cutar Coronavirus da ta addabi al’umma a sassa daban-daban na duniya. Babban kwamandan hukumar Hisbah Sheikh...
Hukumar kula da fitulun kan titi da kawata birnin Kano, Injiniya Garba Ramat ya ce, da zarar gwamnatin jihar Kano ta kammala aikin samar da wutar...
Kungiyar dalibai musulmai ta kasa reshen jihar Kano ta shawarci al’ummar musulmai da su kasance masu ruko da sana’oin dogaro da kai a maimakon dogara da...
Wata malamar addinin musulunci a jihar Kano Sayyada Zainab Sheikh Musa Kalla, ta bukaci iyaye da su kara kulawa da tarbiyyar ‘ya’yansu domin rayuwarsu ta zama...
Tsohon kwamishinan kudi na jihar Kano Alhaji Habu Ibrahim Fagge, ya shawarci Gwamnati da ta sanya darasin wayar da kan dalibai a manhajar koyarwa ta Firamare...
Wani masani lafiya a bangaren aikin koda dake asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano Saminu Muhammad ya ja hankalin masu ciwon koda da su rinka bin...
Limamin masallacin juma’a na Mash’aril Haram, dake unguwar Sabuwar Gandu a karamar hukumar Kumbotso, Khalifa Zakari Malam Mamman mai mari, ya ce al’ummar musulmai su sa...