Kwamitin binciken gano yaran da suka bata da gwamnatin jihar Kano ta kafa ya ce, ya gano adadin yawan yaran da suka bata a jihar. Shugaban...
Biyo bayan samun Maryam Sanda da laifin kashe mijinta Bilyaminu Muhammad Bello wanda bayan kotu ta tabbatar da samunta da laifin kisan kan mjin nata, ta...
Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II ya yi kira ga gwamnatocin jihohi su kirkiro dokar da za ta rage yawan mace-macen aure a tsakanin ma’aurata. Sarkin ya...
A yi sauraro lafiya Download Now
Wata mata mai suna Poul Messay, daga cikin wadanda ake zargi da satar yara a yankin unguwar Hotoro zuwa jihar Anambara ta arce daga hannun Gandiroba...
Wata mata mai suna Fatima Dahiru mai shekaru 22, da sabani ya gifta tsakaninta da kishiyarta Wasila Isyaku Farawa, an yi zargin ta datsa mata adda...
Wani Lauya mai zaman kansa a jihar Kano Barista Umar Usman Dan Baito, ya shawarci al’umma da su guji yada tsiraicin ‘yan uwansu wanda yin hakan...
Wani Kwararren likitan yara dake Asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano kuma Malami a Jam’iar Bayero Dr. Mahmud Gambo Jahun, ya Alakanta Rashin cin ingantaccen abinci...
A yi sauraro lafiya Download Now
A yi sauraro lafiya Download Now