Ku saurari shirin domin jin batutuwan da su ka shafi siyasar Kano dama Nijeriya gaba daya A yi sauraro lafiya Download Now
Mai magana da yawun hukumar gidan ajiya da gyaran hali a jihar Kano DSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa ya ce, su na koyar da ma’abota zaman...
Al’ummar kananan hukumomin Gwale da Dala da kuma Ungoggo dake jihar Kano sun bukaci kwamishinan ‘yansandan jihar Kano, CP Habu Ahmad Sani, da ya kara yawan...
Shugaban karamar hukumar Wudil, Alhaji Sale Kausani, ya ce karamar hukumar za ta mayar da hankali wajen inganta harkokin lafiya da tsaftar muhalli domin inganta kiwon...
Saurari shirin domin jin batutuwa da su ka shafi Siyasar jihar Kano dama Nijeriya gaba daya Download Now
Saurari shirin domin jin labarai masu fadakarwa, ilimantarwa da kuma Nishadantarwa. A yi sauraro lafiya Download No
Babban kwamandan hukumar Hizba ta jihar Kano, Sheikh Muhammad Sani Harun Ibni Sina, ya ce kula da tarbiya aiki ne da ya rataya a kan iyaye...
Mai dakin shugaban kasar Nijeriya, Aisha Buhari ta ce taimako a tsakankanin al’umma musammam mabukata abu ne me matukar muhimmanci da kuma tarin lada a wurin...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta yi nasarar tarwatsa gidan wata mata da ake zargin ta na kawalcin maza da mata a unguwar Danbare, inda aka...
Saurari shirin Hangen Dala na ranar Juma’a 17/01/2020 tare da Ahmada Rabi’u Ja’en, domin jin cikakken shirin akan labaran da su ka shafi siyasar Kano dama...