Wani Mahauci Abubakar Abdullahi a jihar Kano ya ce, naman Sallah ya hana su sayar da nasu sai dai na mutane da ake kawo musu gyara....
Wani masanin hada magunguna, mazaunin kasar Autralia, Dr Ibrahim Jatau ya ce, doka ne yanka dabba a gida a kasar Australia, shi yasa idan za su...
Wani matashi mai suna Ahmad mai fama da lalurar damuwa a gidan masu lalurar kwakwalwa da ke unguwar Dorayi a karamar hukumar Gwale, jihar Kano ya...
Tun bayan da mamallakin fitinannen Zomon nan da aka kai shi karar wajen ‘yan Bijilante, Musa Garba, aka rabu da shi a kan ba zai biya...
Wani matashin manomi Musa Garba da ke garin Dorawar Sallau, a karamar hukumar Kura, jihar Kano, ya kai karar Zomo ofishin ‘yan Bijilanten yankin, har ma...
Ana zargin wani matashi ya rasa ransa a hannun ‘yan Bijilante da ke Tsamiyar Zubau, karamar hukumar Dala, yankin Gobirawa. Mahaifin matashin mai suna Sadisu Ibrahim...
Mai magana da yawun hukumar gidajen ajiya da gyaran hali ta jihar Kano, DSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa ya ce, akwai bukatar al’umma su rinka tunawa...
Shugaban gidan masu lalurar kwakwalwa da ke unguwar Dorayi, karamar hukumar Gwale, a jihar Kano, Munir Dahiru Kurawa ya ce, sun gudunar bikin gwangwaje wa da...
Wani mai sana’ar sayar da nama a jihar Kano, Muhammad Auwal Sani ya ce, sun tafi hutun sayar da nama tsawon kwanaki goma, domin kada su...
Limamin masallacin Juma’a na masjidul kuba da ke unguwar Tukuntawa, malam Ahmad Ali ya ce, haduwar Arfa da juma’a rana daya ba karamar lada ce ga...