Kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano NBA ta bayyana barrister Sagir Sulaiman Gezawa a matsayin sabon shugaban kungiyar. Yayinda yake bayyana hakan a daren jiya...
Wani mai sana’ar sayar da dabbobi a yankin Gandun Albasa, Adamu Umaru ya ce, duk matsin rayuwa al’umma na zuwa siyen dabbobin layya. Adamu Umaru, ya...
Wani mutum mai suna Shafi’u Tasi’u da ke unguwar Zangon Dakata ya ce, kwanaki uku kenan yana bin layin katin zabe a yankin unguwar Nomans Land...
Maniyya sama da dari biyu sun gudanar da zanga-zangar lumana a jihar Kano, dangane da zargin hukumar jin dadin Alhazai ta jihar ta ki ba su...
Wani dalibi a fannin nazarin halayyar Dan Adam da ke jami’ar Bayero a jihar Kano, Shu’aibu Lawan ya ce, shaye-shaye yana kawo koma bayan ci gaban...
Ana zargin wani direban Adaidaita Sahu ta kaddama ta hada shi da wasu yara ‘yan mata, yayi amfani da bulala wajen tsala musu, a sabon titin...
Limamin masallacin Juma’a na hukumar shari’a ta jihar Kano, malam Dayyabu Haruna Rashid Fagge ya ce, akwai bukatar al’umma su yawaita da ayyukan alheri a ranakun...
Limamin masallacin Juma’a na Sidi Abubakar Siddik Islamic Foundation da ke Gama Tudu, unguwar Bridge, a jihar Kano, Sheikh Muhammad Nasir Yahaya ya ce, al’umma su...
Wani magidanci a jihar Kano ya ce, halin matsin rayuwa da keburan fatara ne su ka zautar da shi, ya fito titi yana surutai. Magidancin ya...
Babbar kotun shari’ar musulunci mai zamanta a Kofar Kudu, karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, ta ci gaba sauraron shari’ar Abduljabbar Nasiru Kabara da gwamnatin Kano,...