Wani malami kwalejin noma ta Audu Bako da ke garin Danbatta, malam Abduljalil Isma’il ya ce, manoma su mayar da hankali wajen shuka abubuwan da ba...
Dan takarar shugaban kasa a karkashin jami’iyyar PDP Atiku Abubakar ya zabi gwamnan jihar Delta Ifeanyi Okowa, a matsayin mataikinsa a kakar zaben shekarar 2023. Atiku...
Wani matashi mai sana’ar sayar da shayi a jihar Kano ya ce, iya ganyen shayi su ke sayarwa al’umma babu kayan maye a ciki, musamman ga...
Kotun jiha mai lamba 5, karkashin mai shari’a Justice Uman Na’abba, ta sanya ranar 28 ga watan Yuni, domin zartar da hukunci a kunshin zargin da...
Al’ummar yankin Jakara sun koka kan yadda wasu mutane ke shigo unguwarsu dauke da makamai suna yi musu barazana. Daya cikin al’ummar unguwar, mai suna Auwal...
Ana zargin wata duburwa da satar waken kosai da man girki kwalba uku da jakunkuna da kuma kayan anko wani gidan biki. Wani matashi wanda yana...
Limamin masallacin masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, idan iyaye su ka kula da baiwa yara ilimi musamman na addini...
Hukumar hisba ta jihar Kano ta yi nasarar kama mutumin da ake zargi da yin gini da Alkur’ani da Alluna, a yankin Unguwar Damfami a karamar...
Lauyan Abduljabbar Nasiru Kabara, Barista Shehu Usman ya ce, Abduljabbar kare mutumcin Annabi (S.A.W) yake yi ba batanci ba, saboda haka gaba daya maganganun da ake...
Daya daga cikin matasan da ake zargi da shigar jami’an tsaro bogi, domin hana mahaifin budurwar abokinsu aurar da ita ga wani mutum, a garin Dan...