An gano wani gida da ake ginawa a Unguwar Damfami a karamar hukumar Kumbotso da ake zargin ana cusa takardaun Kur’ani da Alluna da rubutu. Al’ummar...
Ana zargin wata mata mai bayar da maganin gargajiya ta rikide ta koma bokanci, ta hanyar mallake wata mata, tana karbe mata kudade, tare da juya...
Wani matashi ya zamanantar sana’ar sayar da Mangoro ta hanyar sanya shi a cikin Keji, domin jan hankalin al’umma da bunkasa kasuwancinsa. Matashin mai suna, Tijjani...
Ana zargin wani saurayi ya turo jami’an tsaro na bogi gidan budurwarsa a garin Dan Shayi da ke karamar hukumar Rimin Gado, domin su hana iyayenta...
Kotun majistret mai lamba 70, karkashin mai shari’a Faruk Ibrahim Umar, wani mutum mai suna Usaini Muhammad, ya gurfana kan zargin zamba cikin aminci da kuma...
Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Global Community for Human Right Network da ke jihar Kano ta ce, har yanzu al’ummar yankin Mundadu da ke kamar...
Wani sana’ar sayar da kayan miya a yankin unguwar Kwanar Ungogo da ke jihar Kano, ya ce, karancin kayan miya ke janyo tsadarsa a daidai wannan...
Wani magidanci da ake zargin wasu masari sun cika wa dansa wuka a yankin kududufawa da ke karamar hukumar Ungogo, a lokacin bukukuwan Sallah ya ce,...
Ana zargin wani matashi da durawa budurwarsa guba a yankin Gaida layin Service da ke karamar hukumar Kumbotso, a jihar Kano. Matashiyar mai suna Ummul Khairi...
Jami’an tsaro na farin kaya, DSS, sun yi nasarar kubutar da mahaifiyar dan takarar jam’iyyar APC a mazabar Kano ta tsakiya, AA Zaura bayan Sa’o’i 24...