Wata ƙwararriyar likitan yara da ke asibitin ƙwararru na Aminu Kano, Dr. Hadiza Ashiru, ta ce, cutar Maleria na ɗaya daga cikin cututtukan da ke janyo...
Wani magidanci ya yi yunƙurin cin Shinkafar Ɓera, saboda zargin matarsa ta bar gida tsawon kwanaki 28, domin zuwa Abuja yin aiki. Al’amarin ya dangana da...
Limamin masallacin Juma’a na Nana Aisha da ke unguwar Na’ibawa Gabas, Malam Abubakar Jibril ya ce, al’umma su tuba zuwa ga Allah, domin ya musanya tsanani...
Limamin masallacin Juma’a na Faruq Unguwa Uku CBN Quarters, Dr. Aminu Ismai’l, ya ce, rashin wadatar zuci ke janyo zalunci da cutar wa a tsakanin al’umma....
Babban limamin masallacin Juma’a na Sheikh Aliyu Harazimi da ke unguwar Chiranchi, a ƙaramar Hukumar Kumbotso, Dr Rabi’u Tijjani Rabi’u, ya ja hankalin al’ummar Musulmi da...
Limamin masallacin Juma’a na Masjidil Ƙuba da ke unguwar Tukuntawa, Malam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ce, sai al’umma sun yi biyayya ga Allah, sannan za su...
Babbar kotun shari’ar Musulunci mai zamanta a ƙofar Kudu, ƙarƙashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, ta ci gaba da sauraron shaida a ƙunshin zargin da gwamnatin...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Kofar Kudu, ƙarƙashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, ta ci gaba da shari’ar da gwamnatin jihar Kano ta...
A na zargin rigima ta kaure a tsakanin wata amarya mai suna Aisha Ilyasu da uwargidanta Murja Abubakar Maishanu, har ta kai ga amaryar ta ɗauki...
Kungiyar Bijilante da ke uguwar Ja’en Layin Maigari, a ƙaramar Hukumar Gwale, sun kama wasu matasa biyu da kuma magidanci guda ɗaya da ake zargin su...