Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta Kano tayi awon gaba da tsohon kwamishinan ayyuka na Gwamnatin Ganduje Injiniya Idris Wada Sale...
Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce akwai kyakkyawar alaƙa tsakanin gwamnatin Kano da masarautar Kanon wanda hakan zai tallafa musu wajen ciyar da jihar...
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da shugaban Hukumar Yaƙi da cin hanci da rashawa (EFCC), AbdulRasheed Bawa. Wata sanarwa da ta fito daga ofishin...
Ƙungiyar mamallaka kafafen yaɗa labarai ta Arewacin ƙasar nan ta ƙaddamar da kwamitin riƙon da zai jagoranci babban taronta na shekara-shekara tare da zaɓar sabbin shugabanni....
Hukumar tsaron farin kaya a Najeriya ta DSS ta ce yanzu haka ba ta tsare da tsohon Gwamnan Babban Banki (CBN) Godwin Emefiele. “Yanzu haka,...
Rahotanni na cewa jami’an tsaro na farin kaya DSS sunyi awon gaba da Godwin Emefele, sa’a guda bayan Shugaban kasa Asuwaju Bola Ahmad Tinubu ya dakatar...
Tsohon Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje yace da sun hadu da kwankwaso da akwai yiyuwar ya mare shi, a fadar shugaban kasa. Tsohon Gwamnan ya...
Gwamnatin jihar Kano ta gargadi dukkanin masu kaya a wuraren da tayi zargin gwamnatin baya ta cefanar ba bisa ka’ida ba, dasu kwashe kayan su cikin...
Gwamnatin jihar Kano ta fara rushe wasu gine gine da aka yi su a wuraren gwamnati Ba bisa ka’ida ba. A cikin daren Asabar din nan...
Wata kungiya me rajin tabbatar da adalchi Mai suna War against Injustice ta bukaci hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC da ta kama...