Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ta janye wasikar ta ta farko da ke nuna daukaka kara kan hukuncin kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan...
Kamfanin samar da man fetur NNPCL yace ba shi da niyyar kara kudin litar mai. A cikin wani sako da ya wallafa a shafinsa na...
Ana tsaka da tantance wanda za’a nada sabon minista Hon Balarabe Lawal Abbas ya Yanke jiki ya Fadi a gaban majalisar dattawa. Gabanin Yanke jikin nasa...
A yau laraba 19 ga watan Rabiul Auwal ake gudanar da bikin Takutaha, domin nuna farin ciki game da Haihuwar Annabi S.A.W. Tuni dai gwamnatin Kano...
Gwamnatin jihar Kano ta ayyana laraba 04 ga watan Oktoba 2023 a matsayin ranar hutun mauludin fiyayyen halitta Annabi Muhammadu S.A.W. Hakan na kunshe ne...
Jami’ar Jihar Chicago da ke Amurka ta saki takardun karatun Shugaba Bola Tinubu, bayan da ɗan takarar shugaban ƙasar a a 2023 ƙarƙashin jam’iyyar PDP Atiku...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya buƙaci shugabanni da saura al’umma da suyi koyi da tsaffin shugabannin da suka gabata wajen kawowa ƙasar nan...
Jam’iyyar PDP reshen jihar Kaduna ta yi watsi da hukuncin kotun sauraron kararrakin zaben gwamna da ta tabbatar da zaben Gwamna Uba Sani na jam’iyyar APC,...
Abba Kabir ya biya kuɗin makarantar ɗaliban Jami’ar Bayero Gwamnatin jihar Kano ta ce, ta biya kuɗin makarantar ɗaliban Jami’ar Bayero, waɗanda ba su samu...
Akalla mutum goma ne suka mutu bayan ɓarkewar cutar mashaƙo a kananan hukumomi 14 na jihar Jigawa. Ma’aikatar Lafiyar jihar ce ta sanar wa manema...