Babbar kotun tarayya mai zaman ta a Gyadi-gyadi da ke jihar Kano, ta bayyana matsayarta akan a karar da Aminu Babba Ɗan Agundi ya shigar gabanta...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta samu nasarar cafke mutum daya daga cikin ƴan dabar da ake zargin sun kashe kwamandan ƙungiyar Bijilante na unguwar Ja’en...
Babban limamin masallacin juma’a na Alaramma Abubakar Ɗan Tsakuwa, da ke unguwar Ja’en Ring road Mallam Abdulkareem Aliyu, ya yi kira ga al’ummar Musulmi, da su...
Rundunar tsaro mai yaƙi da ɓata gari masu ƙwacen waya, da magance matsalar faɗan Daba, da shaye-shaye, ta Aunty Phone Snaching da ke nan Kano, ta...
Masu sana’ar sayar da Dabbobi, na ci gaba da kokawa a jihar Kano, bisa yadda suka samu ƙarancin kasuwar Dabbobi a babbar sallar bana, biyo bayan...
Yayin da al’umma ke ci gaba da fuskantar halin matsin rayuwa a sassan ƙasar nan, da safiyar wanna rana ne ɗumbin al’ummar jihar Kano suka gudanar...
Ƙungiyar sintirin Bijilante ta ƙasa reshen jihar Kano ƙarƙashin kwamandan ta Ubale Barau Muhammad Badawa, ta ce za ta baza jami’an ta aƙalla su 2,500, domin...
Wani mamakon ruwan sama haɗe da guguwa da aka yi a wasu garuruwa da ke karamar hukumar Kaugama a jihar Jigawa, ya yi sanadiyyar rushewar fiye...
Rundunar tsaro ta Civil Defence da ke nan Kano, ta ce za ta baza jami’anta akalla su dubu 3,168, da za suyi haɗin gwiwa da sauran...
Babbar kotun tarayya mai zaman ta a Gyadi-gyadi karkashin mai Shari’a Abdullahi Liman, ta ayyana cewar baza ta dakata daga shari’ar da take yi tsakanin Aminu...