Kwamitin samar da tsaro na unguwar Tukuntawa da kewayen ta, ya samu nasarar kama wani Dattijo bisa zargin da kama dabbobin mutane yana yankawa a cikin...
Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da wani kwamati guda biyu da za su bincike akan yadda tsohuwar gwamnatin Dr Abdullahi Umar Ganduje ta gudanar da tafiyar...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta ce mafi yawan matasan da ta kama ƴan unguwar Ɗorayi a bayan bayan nan da harkar Daba, ta taɓa kama...
Hukumar tace fina-finai da Dab’i ta jihar Kano, ta haramta duk wani shirin fin da ta kunshi Daba, ko Daudu a fadi jihar Kano. Shugaban hukumar...
Kwamishinan ƴan sandan jihar Kano CP Muhammad Usaini Gumel, ya ce sun kama mutane 20, da ake zargin su da yunƙurin hallaka wasu mutane biyu a...
Hukumar kashe Gobara ta jihar Kano ta tabbatar ƙonewar wasu gurare daban-daban a gidan Man Aliko da ke kan titin Aminu Kano, bayan da gobara ta...
Yanzu haka an samu dai-daito da hukumar NPFL, wanda ta amince da bukatar Kano Pillars na dage wasanta na mako na 28, da Enyimba zuwa ranar...
Shugaban kungiyar ɗaliban makarantar sakandare ta Gwale GOBA, aji na 1984, Muhammad Mukhtar Idris, ya jaddada aniyar su na ci gaba da tallafawa makarantar a fannoni...
Ƙungiyar sintirin Bijilante ta ƙasa reshen jihar Kano, ƙarƙashin babban kwamandan ta Ubale Barau Muhammad Badawa, ta ce ta baza jami’an ta 2,500 a lungu da...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta samu nasarar kama wani matashi mai suna Abba Garba, wanda akafi sani da Abba Ɗan Ƙuda, ɗan unguwar Ɗorayi Chiranchi,...