Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta umarci baturan ƴan sanda a faɗin jihar Kano, da su riƙe duk wanda yazo karɓar belin ƴan fashi da makamin...
Rundunar ƴan sandan Kano ta ce ta samar da rundunar yaƙi da ƴan Daba da ƴan Fashi da makamai, da suke addabar mutane a unguwar Ɗorayi...
Shugabancin ƙaramar hukumar Birni na riƙo dake nan jihar Kano ya ce bayan karɓa wannan ƙaramar hukumar sun same ta cikin muhuyacin hali, kasancewar yadda sakatariyar...
Ƙungiyar ƴan baro dake kasuwar sabon gari a jihar kano, sun gudanar da zanga-zangar lumana akan titin gidan Gwamnatin jihar Kano, inda suke zargin shugabancin kasuwar...
Kungiyar nan mai rajin habbaka noman kayan lambu ta Horti Nigeria ta horas da manoman kayan lambu da dilolin da ke sayar da kayan amfanin gona...
Babbar kotun jaha mai lamba 16 karkashin jagorancin mai Shari’a Sanusi Ado Ma’aji, ta zartas da hukuncin kisa ta hanyar rataya akan mutumin nan ɗan ƙasar...
Gwamnatin jihar kano ta ce tana samun hadin kai dari bisa dari daga majalisar dokokin jihar kano. Gwamnan Kano Engr Abba Kabir Yusif ne ya bayyana...
Babbar Kotun jihar Kano da ke zamanta a Bompai, ta bada belin fitacciyar mai amfani da shafin nan na Tik-Tok Murja Ibrahim Kunya, tare da gindaya...
Gwamnatin jihar kano ta ce zancen da ke yawo na cewar ta ware naira biliyan shida domin ciyarwa a watan ramadana ba gaskiya bane. Engr Abba...
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayar da rahoton cewa an sako duka ɗaliban makarantar Kuriga da ƴanbindiga suka sace. An sace ɗaliban firamare da na sakandare...