Dan takarar shugaban kasa a Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya sake jaddada aniyar sa ta aiki tare da ‘ya’yan Jam’iyyar da masu ruwa da tsaki a...
Gwamnan jihar Kano, ta ayyana ranar Litinin 1 ga watan Agusta na shekarar 2022, a matsayin ranar hutu, domin murnar shiga sabuwar shekarar Musulunci ta 1445....
Kungiyar Mafaruta sun gano wasu katunan zabe na dindindin guda 320, da aka boye su a wani kango a kan titin Ogbia a jihar Bayelsa. Jami’an...
Gwamnatin jihar Nasarawa ta bayar da umarnin rufe makarantun gwamnati da na masu zaman kansu cikin gaggawa, a matsayin wani mataki na kare rayukan dalibai a...
Al’ummar yankin Mariri dake karamar hukumar Kumbotso, sun koka dangane da yadda masu ababen hawa ke gudun wuce kima a kan titunansu, wanda hakan ke janyo...
Ana zargin wani tsohon ma’aikacin sa kai da amfani da Kaki, wajen kama wani matashi da kuma cin zarafinsa tare da karbar kudade. Bayan tsohon ma’aikacin...
Kungiya mai damuwa rayuwar ‘yan Arewa, Northern Concern Solidarity Iniatiative, ta ce, al’umma su fita su yi zabe, domin ta haka ne za su iya sauya...
Tsohon dan wasan kungiyar Liverpool da Barcelona, Luis Suarez, ya ce, yana da yarjejeniya ta farko, domin komawa kungiyar sa ta farko Nacional da ke kasarsa...
Bayern Munich ta sayi dan wasan gaban Faransa, Mathys Tel, mai shekara 17 daga Rennes. Tel, wanda ya jagoranci tawagar ‘yan kasa da shekaru 17 ta...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta ce, akalla jam’iyyu 13 ne suka tsayar da ‘yan takarar gwamna a jihar Katsina a zaben 2023....