A irin wannan rana ce ta 26 ga watan Ramadan a shekara ta 9 bayan hijirar manzon Allah (S.A.W) Annabi ya dawo daga yakin TABUKA, wanda...
A irin wannan rana ta 25 ga watan Ramadan a shekara ta 8 bayan hijirah, aka samu nasarar rushe manyan gumakan Quraishawa, UZZAH da SUWAA’A da...
A irin wannan rana ce ta 24 ga watan Ramadan a shekara ta 20 bayan hijirar Manzon Allah salallahu alaihi wasallam, aka sami nasarar kammala...
A irin wannan rana ta 23 ga watan Ramadan a shekara ta 8 bayan hijira aka samu nasarar rushe gunkin Lata, a karkashin jagorancin Abusufyan da...
A rana irin ta yau a shekara ta takwas 8 bayan hijirar Annabi (s.a.w) akayi yakin Da’if wanda Annabi (s.a.w) ya jagoranci musulmai. A kuma irin wannan...
Masu sauraro barkanmu da warhaka. A ranar asabar din nan ne mabiya Darikar Tijjanyya a sassan duniya zasu gabatar da bikin mauludin Sheik Ibrahim Inyass RTA....