Rahotanni sun ce babban bankin kasar Argentina, na shirin sanya hoton Lionel Messi a kan kudinsu na Peso 1000. Messi ya jagoranci Argentina zuwa wasan karshe...
An tabbatar da mutuwar wasu magoya bayan Argentina bayan lashe gasar cin kofin duniya da su ka yi a ranar Talata. Daya daga cikin mutanen da...
Chelsea ta nada Christopher Vivell a matsayin sabon daraktan tsare-tsare na wasanni kungiyar. Bajamushe Vivell, mai shekaru 36, a baya ya kasance shugaban leken asiri da...
Tawagar ƙwallon ƙafa ta Argentina tare da tauraron ɗan wasanta, Lionel Messi, sun lashe Gasar Kofin Duniya ta 2022 da aka yi a Qatar. Wannan ne...
Fifa za ta sake duba tsarin gasar cin kofin duniya ta 2026 a Amurka, Mexico da Canada, in ji shugaban hukumar Gianni Infantino. Kungiyoyin za su...
Dan wasan kasar Sipaniya, Sergio Busquets, ya sanar da yin ritaya daga buga kwallo a kasarsa ta Spaniya. Dan wasan tsakiyar mai shekaru 34, wanda ya...
Shugaban kungiyar kwallon kafa ta FC Porto, Pinto da Costa, ya na ce da cewa zai yi niyyar siyan tsohon dan wasan Manchester United Cristiano Ronaldo....
Tsohom dan wasan Liverpool, Dietmar Hamann, ya caccaki kyaftin din Portugal Cristiano Ronaldo, bayan da tsohon dan wasan gaban Manchester United ya yanke shawarar ficewa daga...
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, Karim Benzema na shirin komawa kungiyar Manchester United nan gaba kadan. A cewar jaridar Nacional na...
Dan wasan tsakiyar kasar Croatia, Luka Modric, ya dora laifi ga alkalin wasa Daniele Orsato, bayan da kasar Argentina ta yi waje da kasar su a...