Shahararren dan wasan kasar Brazil, Ronaldo Nazario, ya ce. ya na son Morocco ta lashe gasar cin kofin duniya ta FIFA a Qatar a shekarar 2022...
‘Yar’uwar Cristiano Ronaldo, Elma Aveiro, ta mayar da martani ga faifan bidiyo na dan uwanta yana kuka bayan fitar da Portugal daga gasar cin kofin duniya...
Dan wasan bayan kasar Portugal, Pepe, ya bayyana cewa, Cristiano Ronaldo ya na nan kalau duk da kukan da ya sha bayan bazata da Morocco ta...
Dan wasan tawagar kasar Ingila Jack Grealish da kuma Marcus Rashford, sun sha alwashin cewar kasar Zakuna Uku, za ta dawo kan karagar ta nan ba...
Louis van Gaal ya ce ya bar tawagar Netherlands da ke da alaka ta kut-da-kut, amma ba su da isassun ‘yan wasan gefe bayan ya yi...
Pele ya taya Neymar murnar cika tarihinsa na zura kwallo a raga a Brazil, kuma ya bukaci dan wasan gaba da ya ci gaba da buga...
Manuel Neuer ba zai buga sauran kakar wasa ta bana ba a Bayern Munich, bayan raunin da ya samu a kafarsa a lokacin da yake hutu....
Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA na gudanar da bincike a kan kasashen Argentina da Netherlands, bayan wasan daf da na kusa da karshe na gasar...
Morocco ta zama kasa ta farko a Afirka da ta kai wasan kusa da na karshe a gasar cin kofin duniya kuma ta kawo karshen fatan...
Mai horas da Super Eagles, Jose Peseiro, ya ce, babban burin kungiyar shi ne lashe gasar cin kofin Afrika ta 2023. A shekara ta 2013 ne...