Gamayyar kungiyoyi masu bibiya a kan mata masu juna biyu da kuma kananan yara ta umarci al’ummar jihar Kano da su rinka amfani da makarin fuska...
A yanzu haka tawagar fadar shugaban kasa a kan yaki da cutar Coronavirus Nijeriya ta sauka fadar gwamnatin Kano karkashin jagorancin shugaban tawagar, Dr. Nasir Sani...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta kara tsawaita dokar zaman gida a karamar hukumar Kazaure na tsawon mako guda, bayan karewar wa’adin farko da gwamnatin ta sanya. Shugaban...
Shugaban hukumar dakikle cututtuka masu yaduwa ta kasa (NCDC), Dr. Chikwe Ihekweazu ya ce hukumar ta damu matuka da halin da jihar Kano ke ci. Shugaban hukumar...
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya baiwa ma’aikatar lafiya ta jihar umarni gudanar da bincike a kan gawarwakin wadanda su ka rasa rayukan su ...
Babban jami’I na tsare-tsare a cikin kwamitin karta kwana a kan cutar na jihar Kano, Dr Tijjani Hussain, ya ce wasu da a ka yiwa gwajin...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce a yanzu haka an samu karin mutum biyu daga cikin masu dauke da cutar a jihar Kano sun rasu....
Gwamna Aminu Bello Masari wanda ya bada umarnin a rufe kananan hukumomin Mani da Jibia tun daga karfe bakwai na safiyar yau Alhamis sakamakon dakile yaduwar...
Shugaban kwamitin tattara tallafi, domin baiwa mabukata na jihar Kano Farfesa Yahuza Bello, ya ja hankalin masu hannu da shuni da su rinka tallafawa mabukata musamman...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje zai yi wa al’ummar jihar Kano jawabi kan bullar Annoba cutar Corona da aka samu a kasar nan da...