Rundinar ƴan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama wasu matasa Biyu da ake zargin su na amfani da wasu mukullaye su buɗe ƙofa, inda suke...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama wani matashi mai suna Buhari Harisu ɗan kimanin shekaru 25, wanda ya ke karya da cewar shi...
Kotun Tarayya a birnin tarayyar Abuja ta umarci babban mai shari’a na gwamnatin jihar Kano ya nemi afuwar Sarkin Kano na 14, Muhammadu Sanusi na II,...
Mazauna yankin Gaida a karamar hukumar Kumbotso, sun yaba bisa hukuncin da kotun Panshekara a yankin ta yi, na samarwa da wasu matasa Biyu gurbi a...
Kungiyar Bijilante ta yankin karamar hukumar Kumbosto a unguwar Gaida, ta kamo matashin da a ke zargin ya shiga cikin wani gida ya dauke musu kudi...
Wasu matasa sun fada hannun jami’an Bijilante, a lokacin da mazauna yankin Gaida a karamar hukumar Kumbotso su ka yi musu atare-atare. A na zargin matasan...
Kotun Majistiri mai lamba 52 da ke zaman ta a karamar hukumar Tudun Wada, ta janye umarnin da ta bayar na dakatar da zaben ‘ya’yan kungiyar...
Babbar kotun shari’ar musulinci mai zaman ta a Rijiyar Lemo karkashin mai shari’a, Aliyu Muhammad Kani, ta sanya ranar 3 ga watan gobe, domin ci gaba...
Kungiyar Bijilante ta samu nasarar kama wani Yaro da a ke zargi ya fasa shagon sayar da kayan abinci da karfe Biyu na dare. Kwamandan yankin...
Wani matashi da a ke zargin ya fake da murdewa Kaza wuya ya kuma sanya ta a aljihu, a matasyin mushe ya kama. Matashin dan yankin...