Wasu matasa a yankin Jajirma Bubugaje da ke karamar hukumar Kumbotso, sun shiga hannun mahukuntan yankin, sakamakon zargin sun kamawa wata Budurwa gida a yankin. Matasan...
Wani Almajiri da a ke zargin ya saci sama da Naira Dubu 10 da sauran kayayyaki a cikin gidan da ya ke aikace-aikace, ya shiga hannun...
Rundinar ƴan sandan jihar Kano, ta tabbatar da kama wani matashi da a ke zarginsa da kashe aminin mahaifin sa.Mai magana da yawun rundunar, DSP Abdullahi...
Kotun Majistret mai lamba 70 karkashin mai Shari’a, Faruk Umar Ibrahim, ta aike da wani matashi gidan gyaran hali har zuwa ranar 24 ga wannan watan...
Jami’an Bijilanten yankin Jajirma Bubbugaje a karamar hukumar Kumbotso, sun samu nasarar kama wani matashi da a ke zargin ya saci Agwagin makocin sa har guda...
Wani matashi mai suna, Halifa Idris, wanda ya shafe tsawon kwanaki 35 daga fitowa daga gidan ajiya da gyaran hali, ya kuma fadawa hannun Bijilante a...
Rundinar ‘ƴansandan jihar Kano ta ce da zarar wayar mutum ta bata ko an sace ya yi saurin kai rahoto ofishin ‘yansanda mafi kusa tare da...
Kungiyar sintiri ta Bijilante ta samu nasarar kama matashin da ya siyar da na’urar Computer daga baya kuma ya zagaya ya sace ya kuma sayar da...
Ƙungiyar gyara kayan ka da ke Ƙofar Ɗan Agundi, ta samu nasarar kama wani Matashi, Yusuf Yahaya mazaunin unguwar Ja’en wanda ke zargi da ƙwacen wayoyin...
Kotun Shari’ar Musulunci dake zaman ta a unguwar PRP Kwana Hudu, karkashin mai Shari’a Isah Rabi’u Gaya, ta yankewa wani Matashi Abdulƙarim Ali, hukuncin watanni Shida...