Wata mata mai suna Zulaihat Auwal, ta nemi kotu da ta bi hakkin mahaifiyar su wadda ta rigamu gidan gaskiya, sakamakon wani mutum mai suna Aminu...
Babban Jojin jihar Kano, mai shari’a Nura Sagir Umar, ya kaddamar da alkalai guda 21 da za su saurari shari’ar wanda ya yi kunnen kashi a...
Gwamnatin jihar kano ta rufe gidan man Aliko dake Unguwar Dakata a karamar hukumar Nasarawa tare da cin tarar su Naira dubu biyar. Kwamishinan muhalli a...
Wani da a ke zargin shi da satar mota mai suna Abubakar Bello dan birnin Dutsen jihar Jigawa wanda a ka alakanta shi da cewa cutar...
Kotun Majistare mai lamba 54 da ke Nomansland a unguwar Sabon Gari karkashin mai Shari’a, Ibrahim Mansir, ta fara sauraron karar da a ka gurfanar da...
Kotun shari’ar Musulunci dake PRP a unguwar Birgade, karkashin Alkalin Muhammad Bashir, an gurfanar da wani matashi mai suna Usman Iliyasu dan unguwar Jakara Tudun Nufawa,...
Wasu guggun matasa da a ke zargi sun afkawa gidan wani magidanci a unguwar Tudun Bojuwa a Kano har ta kai sun ji masa ciwo tare...
Babbar Kotun jihar Kano mai lamba 16 karkashin mai shari’a, Nasiru Saminu ta ci gaba da sauraron shari’ar da a ke kalubalantar hukumar KAROTA a kan...
Kotun shari’ar musulunci mai lamba 1 da ke zamanta a Kofar Kudu ta bayar da umarnin tsare wani mutum a gidan gyaran hali saboda kin halartar...
Shugaban kungiyar ‘yan jarida ta jihar Kano, Kwamared Abbas Ibrahim, ya bukaci ‘yan jarida musammam ma su dauko labarai daga kotuna da wuraren ‘yan sanda da...