Kotun Majistret mai lamba 72 karkashin mai shari’a, Aminu Gabari ta aike da wasu mutane 3 zuwa caji ofis domin a garkame su. Tun da farko...
Kotun dake suraron karar da hukumar karbar korafe-korafe da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta shigar da shugaban karamar hukumar Kumbotso, Kabiru Ado Fanshekara,...
Babbar kotun tarayya dake zaman ta a unguwar Gyadi-Gyadi a Kano, karkashin mai shari’a Lewis Allouga ta cigaba da sauraron karar da dan takarar majalisar tarayya...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce za ta samar da kotun tafi da gidan ka domin hukunta masu take dokar kulle da zaman gida da gwamnatin ta...
Kotun Majistret mai lamba 72 karkashin mai shari’a, Aminu Gabari ta sanya wani matashi mai suna Amiru Umar a hannun beli. Tun da farko dai ‘yan...
Babbar kotu ta daya dake birnin Gusau a jihar Zamfara ta yankewa wani matashi mai suna Kamalu Yusuf mazaunin unguwar Geji dake Gusau hukuncin kisa ta...
Kotun Majistrate mai lamba 82 dake zaman ta a rijiyar Zaki a Kano, karkashin mai shari’a Musa Ibrahim Fagge, ta yi umarnin a kamo mata shugaban...
Kotun tafi da gidan ka mai hukunta masu bijirewa umarnin zaman gida domin yakar yaduwar covid-19 a Kano ta hori wasu mutane su kimanin 36. Tun...
Kotun tafi da gidan ka mai zama a yankin Gwale karkashin mai Shari’a Salisu Idris Sallama ta hori wasu mutane 15 wadanda kotun ta kama da...
Kotun tafi da gidanka mai hukunta masu yiwa dokar covid 19 karan tsaye mai zaman ta a Gwale a Kano, karkashin mai shari’a. Ibrahim Gwadabe ta...