Mukaddashin shugaban hukumar gyaran hali ta jihar Kano, kuma mai kula da bangaren daurin talala, Garba Mu’azu Chiranchi, ya bayyana cewa yanzu haka, sashin daurin talala...
Babban jojin Kano, mai shari’a, Nura Sagir Umar, bisa sahalewar wasu alkalan kotunan Majistrate ta sallami wasu daurarru talatin da takwas a ranar Laraba. Sallamar daurarrun...
Kotunan tafi da gidan ka wadda gwamnatin Kano ta kafa domin hukunta wadan da su ke fitowa ba bisa ka’ida ba, sun fara zama a wurare...
Gwamnatin jihar Kano ta gurfanar da wani likita a gaban mai shari’a, Usman Na Abba a babbar kotun jihar mai lamba 8. Likitan mai suna, Dr...
Shirine da yake kawo muku labaran halin da ake ciki daga kotunan jihar Kano, acikin shirin kunji cewa Kotu tayi watsi da rokon da lauyan Saminu...