Kotun shari’ar Muslunci da ke zamanta a Ungogo, ƙarƙashin Alƙali Mansur Ibrahim Bello, ta fara sauraron ƙarar da a ka gurfanar da Dagacin garin Dausayi da...
Shugaban makarantar Ahababul Rasulillah Islamiyya, Mallam Zakariyya Ishaƙ, ya ja hankalin iyaye da su ƙara kulawa da karatun ƴaƴansu, domin rayuwar su ta zama abun koyi...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta musanta rahoton da a ka yada cewa ta gayyaci Sarauniyar kyau Shatou Garko da iyayenta.Babban Daraktan hukumar, Dr. Aliyu Musa...
Kotun Shari’ar musulunci da ke Shelkwatar hukumar Hisba, ƙarƙashin mai shari’a Ali Jibril Ɗanzaki, ta samu wani magidanci da laifin yunƙurin sauya takardun wata rumfa da...
Hukumar lura da ingancin abinci da magani (NAFDAC) a jihar Kano, ta kai sumame wani gidan da a ke haɗa ruwan leda na Pure Water a...
Kungiyar likitocin asibitin ƙashi na Dala Orthopedic da ke jihar Kano, ta ce, za ta koyawa al’ummar gari yadda a ke ciro waɗanda su ka yi...
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanat Rabi’u Musa Kwankwaso, abun farin ciki ne tare da murna, a lokacin da gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya...
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya rattaba hannu a kasafin kudin shekarar 2022 a kan kudi fiye da Naira biliyan 221, bayan da majalisar dokokin...
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da kwafin kudin shekara mai kamawa bayan da a ka kammala yi masa gyare-gyare a zauren majalisar. Kasafin ya kunshi...
Wata mata mai ɗanyen Jego da ke bara a kan mahaɗar titunan Kofar Famfo a jihar Kano, ta ce, dole ce ta sanya ta fito wa...