Kungiyar Bijilante da ke uguwar Ja’en Layin Maigari, a ƙaramar Hukumar Gwale, sun kama wasu matasa biyu da kuma magidanci guda ɗaya da ake zargin su...
Babbar kotun jiha mai lamba 16, ƙarƙashin mai shari’a Jamilu Shehu Sulaiman, ta fara sauraron shari’ar da hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ICPC, ta...
Wani matashi ya gurfana a gaban kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Kafin Maiyaƙi, a ƙaramar Hukumar Kiru, kan zargin satar Tunkiya. Matashin mai suna...
Rahotanni daga ma’aikatar muhalli ta jihar Kano, sun bayyana cewa, Allah Ya yiwa sarkin tsaftar Kano, Alhaji Jafar Ahmad Gwarzo rasuwa a ƙasar Saudiyya. Marigayin ya...
Mazauna yankin Gaida a karamar hukumar Kumbotso, sun yaba bisa hukuncin da kotun Panshekara a yankin ta yi, na samarwa da wasu matasa Biyu gurbi a...
Mai magana da yawun kotunan jihar Kano Baba Jibo Ibrahim ya ce, Alkalai za su iya kai ziyara Ofishin ‘yan sanda, domin duba waɗanda a ka...
Sarkin kasuwar Kurmi a jihar Kano, Alhaji Abdullahi Maikano Darma, ya ce, ɓangaren sayar da litattafai da su ka yi asarar Miliyoyin kuɗi, yayin tashin wata...
Babbar kotun tarayya mai lamba 3, ta ci gaba sauraron shari’ar nan wadda, Muhuyi Magaji Rimin Gado, ya yi ƙarar gwamnatin jihar Kano da Kwamishinan shari’a...
Kungiyar Bijilante ta yankin karamar hukumar Kumbosto a unguwar Gaida, ta kamo matashin da a ke zargin ya shiga cikin wani gida ya dauke musu kudi...
Wasu mutane biyu shun shigar da kara babbar kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Fagge, ƙarƙashin mai shari’a Kamilu Garba Mai Sikile, su na neman...