Connect with us

Labarai

Rahoto: ICPC ta gurfanar da shugaban ƙaramar Hukumar Fagge a kotu

Published

on

Babbar kotun jiha mai lamba 16, ƙarƙashin mai shari’a Jamilu Shehu Sulaiman, ta fara sauraron shari’ar da hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ICPC, ta gurfanar da shugaban ƙaramar Hukumar Fagge, Hon. Ibrahim Muhammad Shehi, da zargin laifuka guda 4 da ke alaƙa da cin hanci da rashawa.

Wakilin mu na ‘yan Zazu, Yusuf Nadabo Isma’il, ya rawaito cewar, Ƙunshin zargin ya bayyana, Hon. Ibrahim Shehi, ya bai wa wasu ma’aikatan tattara Haraji kuɗaɗe, a matsayin kason su na daga cikin kuɗaɗen Haraji da aka tattara.

Domin jin cikakken rahoton saurari wannan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Labarai

Rahoto: Mu tuba ga Allah domin fita daga tsanani – Limamin Na’ibawa

Published

on

Limamin masallacin Juma’a na Nana Aisha da ke unguwar Na’ibawa Gabas, Malam Abubakar Jibril ya ce, al’umma su tuba zuwa ga Allah, domin ya musanya tsanani zuwa yanayi na walwala.

Malam Abubakar Jibril, ya bayyana hakan ne ta cikin Huɗubar Juma’a da ya gabatar.

Mu na da cikakken rahoton a muryar da ke ƙasa.

Continue Reading

Labarai

Rahoto: Rashin wadatar zuci ke janyo zalinta a tsakanin al’umma – Limamin CBN Quarters

Published

on

Limamin masallacin Juma’a na Faruq Unguwa Uku CBN Quarters, Dr. Aminu Ismai’l, ya ce, rashin wadatar zuci ke janyo zalunci da cutar wa a tsakanin al’umma.

Dr. Aminu Isma’il, ya bayyana hakan ne, yayin da ya ke yi wa Dala FM ƙarin bayani dangane da Huɗubar Juma’a da ya gabatar.

Domin jin cikakken rahoton saurari wannan.

Continue Reading

Labarai

Rahoto: Mu guji yin ƙarya da yaɗa ta – Limamin Chiranchi

Published

on

Babban limamin masallacin Juma’a na Sheikh Aliyu Harazimi da ke unguwar Chiranchi, a ƙaramar Hukumar Kumbotso, Dr Rabi’u Tijjani Rabi’u, ya ja hankalin al’ummar Musulmi da su guji yin ƙarya da kuma yaɗa ta.

Dr. Rabi’u ya bayyana hakan ne, yayin da yake ƙarin haske dangane da abin da huɗubar sa ta ƙunsa.

Wakilin mu na ƴan Zazu, Abba Isah Muhammad na da cikakken rahoton.

Continue Reading

Trending

error: Content is protected !!