Babban kwamandan hukumar Hisbah na jihar Kano Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya hori jami’an hukumar da su kara himma wajen gudanar da ayyukansu cikin basira tare...
Kungiyar Bijilante ta kasa reshen jihar Kano ta ce ta kama sama da mutane dubu biyar wadanda ake zargi da aikata mabanbantan laifuka wanda ta mika...
An gudanar da bikin gargajiya na nuna kwarewar abinchi da kayan Sha iri daban-daban a unguwar Na Gwanda dake karamar hukumar Dawakin Kudu a jahar kano....
Al’ummar garin ‘Dan sudu dake karamar hukumar Tofa sun koka tare da neman daukin mahukunta, a kan matsalar hanyar su da ta dade tana damunsu har...
Tsohon kakakin majalisar wakilai Ghali na Abba ya rasu. Ghali na Abba dai wanda sanannen dan siyasa ne a Nigeria, kuma ya rike kakakin majalisar wakilai...
‘Yan kasuwa da sama sun yi asarar dukiyoyin su na miliyoyin Naira a wata gobara da ta kone shaguna da dama a garin Gwarzo da ke...
Kwamitin dake taimakawa ayyukan ‘yan sanda dake jihar Kano PCRC, ya ce yanzu haka ya baza jami’ansa na farin kaya akalla sama da dubu talatin da...
Shugaban kungiyar matasa Musulmi ta kasa reshen jihar Kano KAMYA, Kwamared Imam Muntaka Abdulmalik, ya ce kungiyarsu za ta ci gaba da tallafawa Marayu, da masu...
Shugaban Kungiyar masu hada-hadar filaye da gidaje da kuma mamallaka gudajen haya, PALDAN, Alhaji Musa Khalil Hotoro, ya bukaci al’umma da su rinka sanin mutanen da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta lashi takobin kakkabe bata garin da suke kara addabar al’umma a sassan jihar Kano. Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano CP...