Mai sharshin nan a kan al’amuran yau da kullum Kwamared Bello Basi Fagge, ya ce badakalar da ake zargin tsohon shugaban babban bankin kasar nan Godwin...
Wani labari dake fitowa a daren nan gwamnatin jihar Kano karkashin Injiniya Abba Kabir Yusuf, ta dakatar da shugaban gidan Rediyon jahar Kano Hisham Habib, nan...
Masanin tsaron nan Dakta Yahuza Ahmad Getso, ya ce akwai bukatar a samar da karin jami’an tsaro a kasar nan, duba yadda suke da karanci, al’umma...
Kotun kolin Nigeria ta kammala sauraron bangarorin jam’iyyar NNPP da APC, da hukumar INEC dangane da zaben kujerar gwamnan Kano. A zaman na yau dai dukkanin...
Yayin da kotun koli za ta fara sauraron shari’ar gwamnan jihar Kano yau Alhamis a Abuja, limamin masallacin juma’a na kwanar Kuntau Mallam Bakir Kabir Khalil...
Yau Alhamis kotun koli za ta fara sauraron karar da gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf da jam’iyyar NNPP suka daukaka zuwa gaban ta, inda suke...
Rundunar tsaro ta Civil Defense dake jihar Kano ta bada umarnin aikewa da jami’anta sama da dubu biyu zuwa gurare daban-daban na jihar, domin ganin an...
Wani Rahoton Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana Najeriya a matsayin kasa da ta yi zarra a yawan matalauta a nahiyar Afirka, da mutum akalla miliyan 100....
Wata Gobara data tashi tayi sanadiyyar asarar dukiyoyi da dama a cikin wani Gida dake unguwar Gaida Kuka Uku dake kamar hukumar Gwale a jihar Kano....
Yanzu haka kotun koli a kasar nan ta sanya ranar Alhamis 21 ga watan Disamban 2023, domin fara sauraron karar zaben gwamnan jihar Kano. Bayanin hakan...