Ana korafin makaranatar sakandaren gwamnati ta mata dake Chiranci a ƙaramar hukumar Kumbotso a jihar Kano na fama da rashin wadatattun ajujuwa, da kuma lalacewar rufin...
Dan majalisa mai wakiltar ƙananan hukumomin Kunci da Tsanyawa, Garba Ya’u Gwarmai, ya nemi gwamnatin jihar Kano da ta gina makarantar Kwalejin kiwon lafiya a yankunan...
Ƙudurin dokar samar da cibiyar koyar da sana’o’i ta jihar Kano, ya tsallake karatu na biyu a zauren majalisar dokoki. Ƙudurin karatun wanda shugaban masu rinjaye...
Al’ummar garin Kayi dake yankin Panshekara a karamar hukumar Kumbotso, sun gabatar da sallah da addu’o’in Alƙunut, domin neman ɗaukin Allah bisa zargin kwace musu gonakin...
Dagacin garin Charo dake yankin ƙaramar hukumar Gezawa Malam Uzairu Musa Ɗan Kado, ya buƙaci gwamnatin Kano da ta tallafawa yankinsu da gyaran hanyarsu da ta...
An samu rashin fahimta tsakanin hukumar KAROTA da kuma daliban makarantar sakandire a yankin Sabon gari bayan sun taso daga makaranta. Jami’in hulda da jama’a na...
Ana zargin an koma sarafar kayan miya da wake ta jirgin sama duk da tafiya yajin aiki da kungiyoyin dake jigilar kayan zuwa Kudan Najeriya su...
Wasu masu ababen hawa a jihar Kano sun koka a kan wayar gari da suka yi da tashin farashin man fetur. Wakilin mu Hassan Mamuda Ya’u...
Shugabar Ƙungiyar Mu yaƙi baɗala a tsakanin ƴan Media dake nan Kano Hajiya Amina Muhammad, ta ja hankalin matasa masu amfani da kafafen sada zumunta da...
Galadiman Kano Alhaji Abbas Sunusi Ado Bayero, ya gargaɗi iyaye da su ƙara kulawa da karatun ƴaƴansu, domin rayuwarsu ta zama abar koyi a nan duniya...