Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA ta ce, Akuskura da mutane suke saya suna kuskurawa da sunan magani yana kisa farat daya. Shugaban hukumar...
Majalisar Dinkin Duniya, ta yi ƙiyasin cewa, yawan al’ummar duniya zai cika miliyan dubu takwas. Shekara goma sha ɗaya da ta gabata ne duniyar ta zarta...
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta gaggauta cire tallafin man fetur. El-Rufai ya yi magana ne a zaman wani taro...
Hukumar Hisba tayi nasarar kama motar Giya a kan sabon titin Ɗorayi zuwa unguwar Panshekara a ranar Litinin. Shaidun gani da ido, sun bayyanawa walikin mu...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, za ta raba wayoyin hannu ga baturen ‘yansanda, domin al’umma su sanar da su yayin da suke bukatar wani...
‘Yan bindiga sun bukaci a biya su Naira miliyan 10, kafin su sako gawar wani Obadiah Ibrahim da a ka yi garkuwa da su a Sabon...
Gwamantin tarayya ta ce, nan bada daɗewa ba za a kammala aikin ginin gidan gyaran hali da ke garin garin Jan Guwa a jihar Kano. Bayanin...
Limamin masallacin Juma’a na Masjidul Quba dake unguwar Tukuntawa, Mallam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ce, akwai bukatar mutum ya dauko aikin alheri wanda zai ci gaba...
Wani matashi mai sana’ar sayar da Tuwon Dawa da ke Yalwa Tudun Kulkul, karamar hukumar Dala, a jihar Kano, Salisu Umar Khalid, ya ce, ya shafe...
Matashin nan Mubarak Muhammad wanda aka fi sani da Uniquepikin, mai yada bidiyon barkwanci a dandalin sada zumunta, ya ce, gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje...