Babban limamin masallacin juma’a na Uhud da ke unguwar Mai Kalwa ƙaramar hukumar Kumbotso Dr. Khidir Bashir ya ce, annobar cutar korona ta haifar da matsaloli...
Limamin masallacin Abdullahi bin Abbas dake unguwar Sani Mainagge, Malam Abubakar Abdussalam, ya ce duk abun da al’umma za su yin a harkokin rayuwa dole ne...
Gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ja hankalin al’umma da su ci gaba da addu’o’I, domin kawar da annobar Corona da har yanzu a ke...
Lamamin masallacin Juma’a na unguwar Sharada a karamar hukumar birni a jihar Kano, Sheikh Muhammad Albaharu ya ce wanda Allah ya horewa yin layya ya taimaka...
Limamin Masallacin juma’a na alfur’an dake Nassarawa GRA a jihar Kano, Dr. Bashir Aliyu Umar hankalin al’umma ya yi da su mayar da hankali wajen layya...
Limamin masallacin unguwar Dakata, Malam Salisu Khalid Na’ibi, ya ja hankalin al’ummar musulmi a kan komawa bisa turbar ma’aiki (S.A.WA) wanda Ubangiji ya umarta kasancewar shi...
A hudabar sa ta idin babbar Sallah, limamin masallacin Sabuwar Jami’ar Bayero a jihar Kano, Farfesa Auwal Abubakar ya gargadi al’ummar musulmi da su dage wajen...
Shugaban gidan gyaran hali na Kano, Magaji Ahmad Abdullahi ya bukaci ma su laifin da gwamnan Kano ya sallame su a ranar Sallah cewa su kasance...
Kwamitin Kar ta kwana kan yaki da Corona a Kano ya ce ya zuwa yanzu sun auna kimanin mutane dubu 24 a gwajin gida-gida da su...
Majalisar dinkin duniya ta ware ranar 30 ga watan Yulin ko wace shekara a matsayin ranar abota ta duniya, da nufin wayar da kai da kuma...