Wata babbar kotun jihar Kano da ke zaman ta a karamar hukumar Ungoggo ta yanke hukuncin dakatar da kansilolin karamar hukumar Rogo daga daukar duk wani...
Kungiyar masu noman shinkafa ta kasa RIFAN ta ce har yanzu a na ci gaba da bai wa manoma bashin kayan aikin noman shinkafa ga wadanda...
Gwamnatin tarraya ta ce ba za ta bude makarantu ba a fadin kasar nan ba, har sai an bullo da sabbin tsare-tsare na kare dalibai daga...
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya yi sauye-sauye a cikin kwamishinonin sa, a yayin da ya kuma tabbatar da ma’aikatar sabon kwamishina. Ganduje wanda ya...
Dakataccen shugaban hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati EFCC, Ibrahim Magu ya shaki iskar ‘yanci Rahotanni sun ce an saki Ibrahim Magu da...
Shugaban hukumar tace fina-finai da dab’I ta jihar Kano, Isma’il Na Abba Afakalla, ya jaddada cewa hukumar ba za ta zura ido ta na ganin a...
Daga cikin ‘yan Tawagayen da su ke wasan tseren keke a duniya ciki akwai Adam Yates wanda zai fafata a gasar tseren Keke na Tour de...
Kotun majistret mai lamba 72, da ke unguwar Nomansland, karkashin mai shari’a Aminu Gabari inda a ka gurfanar da wani matashi mai suna Musbahu Muhammad ya...
Kotun majistret mai lamba 72, da ke Nomansland karkashin mai shari’a Aminu Gabari, an gabatar da wani matashi da laifin kisan kai wanda ya saba da...
Hukumar kwallon kafa ta duniya (FIFA) ta amince da bude kasuwar cinikayyar ‘yan wasan kungiyoyin kwallon kafar kasar Ingila ciki harda gasar Firimiya. A kasuwar za...