Na’ibin masallacin Juma’a na Alaramma Abubakar Dan Tsakuwa dake unguwar Ja’en Yamma B, Malam Muhammadu Sabi’u Musa Shauki Harazimi, ya yi kira ga al’ummar musulmai da...
Kotu mai lamba 72 karkashin mai shari’a Aminu Gabari dake unguwar Normand’s Land a jihar Kano, ta yankewa matashin nan Habu Jika dake Tudun Rubudi, na...
Mamakon ruwan saman da a ka tafka magidanci Kabiru ya rasa ransa sakamakon wutar lantarki da ta rike matashin ta kuma buga shi a cikin ruwa...
Majalisar dokokin jihar Jigawa ta amince da rage kasafin kudin jihar na wannan shekara ta 2020, daga Naira billiyan 150 zuwa Naira biliyan 124 domin gwamnatin...
Majalisar dokokin jihar Kaduna ta amince da tsige mataimakin shugaban majalisar daga kan mukamin sa, Mukhtar Isaha Hazo, wanda ke wakiltar Basawa a karamar hukumar Sabongari,...
Kotun majistiri mai lamba 72 karkashin mai shari’a Aminu Gabari ta fara sauraren karar da aka shigar akan zargin wani matashi Nura Salisu Adam, wanda maigidansa...
Wani magidanci mai suna Muhammad Rabi’u dake unguwar Bachirawa a yankin Darerawa, karamar hukumar Fagge, ana zarginsa da yiwa matarsa Maryam dukan kawo wuka a cikin...
Mai magana da yawun gidajen ajiya da gyaran hali a jihar Kano, DSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa, ya ce har izuwa wannan lokaci ba kowanne gidan...
Shugabar kasar New Zealand, Jacinda Ardern, ta tabbatar da cewa yanzu haka kasar ta ta fita daga jikin kasashen da su ke fama da cutar Coronavirus....
Wani mai faskaren itace mai suna, Abdurrahman Muhammad ya bayyana cewar annobar covid-19 ta mayar da hannun agogo baya a cikin sana’ar sa sakamakon samun say...