Shugaban kungiyar masu sayar da kayan gwari na jihar Kano Umar Ibrahim, ya ce sun dauki dukkan matakan kariya domin ganin ba’a samu bullar cutar Covid-19...
Hukumar kula da kamfanin sadarwa ta kasa NCC ta ce yanzu haka hukumar ta samar da wani tsari da zai inganta harkokin sadarwa, musamman a wannan...
Mai Magana da yawun Gidajen a jiya da gyaran hali na jihar Kano, DSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa, ya ce yanzu haka sakamakon annobar cutar Coronavirus...
Wata bakar Balarabiyar Madina ‘yar asalin jihar Kano, ta bude wani sabon salon soyayyar aure da wani jami’in hukumar Hisba a shelkwatar hukumar dake Kano. Al’amarin...
Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Global Community for Human Right, ta ce za ta mika matar da a ke zargi zuwa wuirn hukumar kare hakkin...
Gwamnatin jihar Kano ta kara baiwa ma’aikatan ta hutun makwanni biyu domin su ci gaba da zama a gida sakamakon dakile yaduwar cutar Coronavirus a fadin...
Al’ummar garin Haye dake yankin ‘Yan Kaba a jihar Kano, sun wayi gari da ganin gawar wani jariri sabuwar haihuwa kudindine cikin siket din atamfa. Jaririn...
Mai unguwar yankin Danbare (D) a karamar hukumar Kumbotso, Saifullahi Abba Labaran, ya ce halin da a ke ciki kamata ya yi al’umma da su zauna...
A kokarin su na tallafawa al’ummar jihar Kano, yanzu haka wasu kamfanonin wannan jiha sun bada tallafi domin ragewa al’umma radadin rayuwa. Cikin wata sanarwa mai...
Gwamnatin tarayya ta ce zata raba tallafin Naira Dubu Ashirin-Ashirin ga mutane dubu 84 a kananan hukumomi 15 dake jihar Kano. Cikin wata sanarwa mai dauke...