Mai Magana da yawun rukunin kotunan jihar Kano, Baba Jibo Ibrahim, ya bayyana cewa idan mai kara bashi da shaidu kuma kotu ta sallami shari’ar daga...
Shugaban sashen yada addinin musulinci a hukumar shari’a ta jihar Kano, Murtala Muhammad Adam, ya gargadi limaman juma’a dasu yawaita yin huduba kan illar shaye-shaye duba...
Mai unguwar Danbare (D) dake karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, Saifullahi Abba Labaran, ya ce yanzu haka sun shawo tarin matsalolin da unguwar Danbare ke...
Shugaban Kamfanin Jaridar Kano Focus Maude Rabiu Gwadabe, ya ce za su yi aiki tare da tashar Dala Fm Kano domin bunkasa harkokin yada labarai tsakanin...
Mai bada shawara ta musamman ga gwamnatin jihar Kano a a kan masu gyaran ababan hawa, Injinjiya Idiris Hassan ya ce a shirye ya ke wajan...
Daraktan zartarwa na kungiyar bunkasa ilimi da zamantakewa da kuma ci gaban Dimukaradiyya SEDSAC, Kwamared Umar Hamisu Kofar Na’isa ya yi kira ga bangarorin gwamnati da...
Sardaunan Gama, Babba Lawan, ya gargadi matasa da su tashi tsaye wajen neman ilimin addini da na zamani maimakon mayar da kai a harkokin wasanni da...
Daraktar kula da al’amuran mata a ma’aikatar mata da walwalar jama’a ta jihar Kano, Hajiya Kubura Ibrahim Dan Kani, ta yi kira ga mata da maza...
Tun da fari dai Babbar kotun shari’ar Muslunci ce mai zaman ta a kofar Kudu ce karkashin mai shari’a Ustazu Ibrahim Sarki Yola, ta yi umarnin...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababan hawa ta jihar Kano, (KAROTA), ta ce za ta rufe yin aikin rijistar babura masu kafa uku wato adaidaita sahu a...