Sabon kwamashinan ‘yan sandan jihar Kano CP Habu Ahmad Ilyasu, ya ce a shirye suke wajen dakile cin zarafin dan adam a fadin jihar Kano dama...
Mataimakin gwamnan jihar Kano Dr Nasir Yusuf Gawuna, ne ya bayyana haka a yayin wani taron kungiyar yan china masu kasuwanci a Najeriya, wanda ya gudana...
Gwamnan kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya nada mai martaba sarkin kano Malam Muhammadu Sunusi na biyu a matsayin shugaban majalissar sarakunan jihar kano. Sabuwar dokar...
Wani malami a tsangayar koyar da ayyukan noma dake jami’ar Bayero ta Kano ya bayyana cewar yin amfani da bahayar mutane a matsayin taki yana da...
Wani kwararren likita dake Asibitin koyarwa na Mallam Aminu Kano Dakta Abdulmalik Yakubu, ya shawarci wadanda suke dauke da cutar Amosanin jini wato Sikila, dasu kasance...
Shugaban kwamitin ma’aikata a zauren majalisar dokokin jihar Kano, kuma daya daga cikin yan kwamitin Fansho a zauren , kuma shine dan majalisa mai wakiltar karamar...
A jiya ne aka gudanar da jana’izar Alhaji Sai’ du Umar, mahaifi ga shugaban tashar Freedom Radio Kano Malam Ado Saidu Warawa, wanda ya rasu da...
Shugaban majalissar shura ta darikar tijjaniyya halifa Sani Shehu Mai Hula ya ce darikar tijjaniyya ba ta goyon bayan taba masarautar Kano wanda gwamnatin Kano take...
Karamar hukumar Gezawa ta kafa dokar hana zancen dare ga samari da ‘yan mata a fadin yankin baki daya don dakile badalar da take yaduwa a...
Lamarin ya faru ne a masallaci dake unguwar ja’in ya yin da ake tsaka da daurin aure sai wani matashi da ake zargi mai suna Yusuf...