Akalla gidajen Burodi 40 ne masu kamfanin suka rufe kayan su a Abuja, saboda tsadar kayan da ake samarwa da kuma biyan haraji da yawa. Ishaq...
An kama wasu ‘yan fashi guda biyu wadanda tsarin aikinsu shi ne yin amfani da babur masu kafa uku na kasuwanci wajen sa ido, suna yi...
Wata kotun shari’a da ke zamanta a Ningi hedikwatar karamar hukumar Ningi a jihar Bauchi ta yanke wa wasu mutum uku hukuncin kisa ta hanyar jifa....
Kungiyar kare hakkin Dan Adam ta Human Right Network ta ce, abin takaici ne yadda a wannan lokacin ake samun iyaye mata suna cutar da ‘ya’yan...
Shugaban sashen kula da lafiyar al’umma da dakile cututtuka a ma’aikatar lafiya ta jihar Kano, Dr. Ashiru Rajab ya ce, za a hukunta duk jami’an lafiyar...
Wata babbar kotu da ke zamanta a garin Fatakwal a jihar Rivers ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wani korarren dan sanda mai suna,...
Maniyaciyar jihar Nasarawa mai suna, Hajiya Aisha Ahmad, ta rasu a yau Laraba sakamakon rashin lafiya a kasar Saudiyya. Aisha Ahmed ‘yar karamar hukumar Keffi a...
Tsohon shugaban kungiyar masu hada magunguna ta kaa reshen jihar Kano, Pharmacist Ahmad Gana Muhammad ya ce, rashin bin ka’idar shan magani ya sa cutar Maleria...
Kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano NBA ta bayyana barrister Sagir Sulaiman Gezawa a matsayin sabon shugaban kungiyar. Yayinda yake bayyana hakan a daren jiya...
Wani mai sana’ar sayar da dabbobi a yankin Gandun Albasa, Adamu Umaru ya ce, duk matsin rayuwa al’umma na zuwa siyen dabbobin layya. Adamu Umaru, ya...