Ana sa ran Kieran Tierney ba zai buga sauran kakar wasa ta bana ba, bayan da Arsenal ta tabbatar da cewa, dan wasan bayan na bukatar...
Shugaban kasar Ukraine, Volodymyr Zelensky ya sha alwashin gurfanar da wadanda ake zargi da aikata laifukan yaki a Ukraine a gaban kuliya. Ukraine na aiki tare...
Mukaddashin gwamnan jihar Kano, Dr. Nasiru Yusuf Gawuna ya yi watsi da murabus din Manajan Daraktan hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta Kano (KAROTA), Baffa...
An kaddamar da wani mutum-mutumi na girmama tsohon mai kungiyar Leicester City wanda ya mutu a hatsarin jirgin sama mai saukar Ungulu. Vichai Srivaddhanaprabha ya mutu...
Dagacin garin Gandun Albasa, Injiniya Alƙasim Yakubu, ya ce, kamata ya yi mawadata su ƙara himmatuwa wajen tallafawa masu ƙaramin ƙarfi, domin dacewa a cikin wannan...
Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya tabbatar da ganin jinjirin watan Ramadan na shekarar 1443, wanda gobe Asabar zai kasance 1 ga watan...
Hukumar ƙwallon ƙafa ta duniya FIFA ta raba jadawalin rukunin gasar cin kofin duniya da za a gudanar a ranar 29 ga watan Nuwamba na shekarar...
Limamin masallacin Juma’a na Nana Aisha unguwar Gabas Na’ibawa, malam Abubakar JIbril unguwa Uku ya ce, kamar yadda al’umma za su iya kame wa daga barin...
Wani kwararren jami’in lafiya a jihar Kano, Dr. Najib Bello ya ce, mai cutar Ulcer zai iya yin Azumi, idan ya fahimci irin da abinci da...
Mukaddashin gwamnan jihar Kano, Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, ya amince da yin murabus din kwamishinan kula da albarkatun ruwa na jihar, Sadiq Aminu Wali, bisa radin...