Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta karrama baturen ‘yansandan dawakin Tofa SP Ahmad Hamza, bisa namijin kokarin da jami’an sa sukayi na dakile yunkurin dauke wani mutum...
Mai kula da gidan masu rangwamin hankali na Dorayi dake karamar hukumar Gwale, Aminu Garba Suleman, ya bukaci al’umma da su rinka tallafawa irin wadannan gidajen...
Kakakin babbar kotun jihar Kano, Baba Jibo Ibrahim, ya bayyana cewa rashin sanin doka ga kowane dan kasa ba hujja ba ne duba da yadda mutane...
Rundunar ‘yan sandar jihar Imo ta samu nasarar ceto shugaban karamar hukumar Ihiala dake jihar Anambra, mai suna Ifeanyi Odimegwu, da dansa Tochi Odimegwu da kuma...
Jam’iyyar PDP ta gudanar da wata kwarya-kwaryar zanga zanga don nuna kin amincewarsu da sakamakon zaben da aka gudanar kashi na biyu a zaben gwamnan jihar...
Har yanzu ankasa samun sahihin sakamakon zaben fidda gwanin ‘yan takarkarun majalisun dokokin jiha dana tarayya na jam’iyyar APC a nan Kano. Zaben wanda aka gudanar...
Babban Limamin masallacin Usman Bin Affan da ke Gadon kaya, Mallam Abdallah Usman Gadon kaya, ya bukaci da a ware wasu malamai na musamman wadanda zasu...
Kungiyar nan mai rajin bunkasa Ilimi da cigaban Demokradiyya wato SEDSAC, tayi kira ga al’umma da su duba mutumin da za su zaba, a lokacin babban...
Jam’iyyar APC za tayi wani kwamiti na musamman da zaiyi duba akan zabukan fidda gwani na Gwamnoni a jihar Imo da kuma Jihar Zamfara. Shugaban Jam’iyyar...
kwamitin zaben fitar da gwani na masu neman takarar gwamna a jam`iyyar APC ya soke zaben da aka fara a jihar Zamfara sakamakon zargin tafka magudi...