Majalisar Dattawan Kasar nan ta shirya wani zama na musamman don tattaunawa akan yadda wasu ‘yan siyasa ke siyen kuri’u a hannun masu zabe a lokutan...
Wani malami a nan kano Malam Sagir Garba Kutuga, ya bayyana marigayi sarkin kano Dakta Ado Bayero a matsayin mutum mai jajircewa wajen taimakawa marasa karfi,...
Malamin addinin musulunci Malam Ibrahim Khalil ya bukaci al’umma da su rinka tallafawa marayu da marasa karfi, domin a gudu tare a kuma tsira tare. Malam...