Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta kama wata babbar mota, makare da miyagun kwayoyi sama da kala 10, da kuma duro 12 na madarar sukudayin. Kwamishinan...
Limamin Masallacin juma’a na Usman bin Affan dake unguwar Gadon Kaya, malam Abdallah Usman Gadon kaya, ya ja hankalin al’umma da su rinka baiwa karatun alqur’ani...
Mai unguwar yankin Jakada dake karamar hukumar Gwale anan Kano, Malam Sani Sa’idu, ya bukaci al’umma da su rinka sanya idanu a yankunan su, domin gudun...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta kama wata babbar mota, makare da miyagun kwayoyi sama da kala 10, da kuma duro 12 na madarar sukudayin. Kwamishinan...
Sakatariyar kungiyar Lauyoyi mata ta kasa reshen jihar Kano, kuma Malama a sashin koyar da aikin Lauya, a Jami’ar Bayero dake nan Kano, Barista Hassana Bashir,...
Wani mai fashin baki a kan al’amuran matasa a karamar hukumar Dala, Injiniya Auwalu Rabiu Sifikin, ya ja hankalin matasa da su guji duk wani da...
Dagacin sharada Alhaji Ilyasu Mu’azu Sharada, ya ja hankalin iyaye da su rinka tallafawa makarantun islamiyya, kamar yadda suke mayar da hankali kan makarantun zamani. Dagacin...
Dagacin Dorayi Babba, Alhaji Musa Badamasi Bello, ya ja hankalin matasa da su kara zage damtse wajen neman ilimin addinin musulunci, domin gyara rayuwar su ta...
Wata malamar addinin musulunci a nan kano, Malama Aisha Zakariyya ta ja hankalin al’umma, da su mayar da hankali wajen zaben shugabanni nagari. Malama Aisha Zakariyya,...
Karamar hukumar Dala ta bukaci iyayen yara dake yankin cewa da su ribaci tsarin allurar rigakafin polio, don kare lafiyar ‘ya’yan su. Mai riko mukamin shugaban...