Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta kama wata babbar mota, makare da miyagun kwayoyi sama da kala 10, da kuma duro 12 na madarar sukudayin. Kwamishinan...
Limamin Masallacin juma’a na Usman bin Affan dake unguwar Gadon Kaya, malam Abdallah Usman Gadon kaya, ya ja hankalin al’umma da su rinka baiwa karatun alqur’ani...
Mai unguwar yankin Jakada dake karamar hukumar Gwale anan Kano, Malam Sani Sa’idu, ya bukaci al’umma da su rinka sanya idanu a yankunan su, domin gudun...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta kama wata babbar mota, makare da miyagun kwayoyi sama da kala 10, da kuma duro 12 na madarar sukudayin. Kwamishinan...
Sakatariyar kungiyar Lauyoyi mata ta kasa reshen jihar Kano, kuma Malama a sashin koyar da aikin Lauya, a Jami’ar Bayero dake nan Kano, Barista Hassana Bashir,...